Min menu

Pages

latest news

Bana tunanin akwai wata wayewa a duniya da zata saka in bari namiji yayi ma lalle...

 Bana tunanin akwai wata wayewa a duniya da zata saka in bari namiji yayi ma lalle...!!


Tabbas na dade da sanin cewa hakan na faruwa, sai kaga namiji ya bude gidan lalle da kitso a manyan jahohi inda aka waye, kuma abun takaici sai kaga yan mata ke zuwa gurin suna bin layi namiji yana ta6in jikinsu yana masu lalle da kitso, kuma gaba daya Idan ka kalli wannan sai kaga cewa su a gurinsu wayewa ce..!!



Amma ni kuma bana kallon hakan a matsayin wata wayewa..!!


Ya Allah Kayi Muna tsari da wayewar zamani..!! 


Halima Shehu

Comments